Safeera
![]() |
Safeera By Ado Gwanja |
Shahararren mawakin hausa daga Arewacin Nigeria masu suna Adamu Isah Gwanja wanda akafi sani da Ado Gwanja ya sake kawo muku wani nauyin waka me taken Safeera.
Mawaki: Ado Gwanja
Producer/support: Amal Motion
Shekara: 2025
Domin sauke wakar danna jan rubutu "download".
Muna godiya matuka, ayi nishadi lafiya.
Tags
Hausa Pop