Dafin So
Kamar dai yadda aka saba, shahararren mawakin kasar hausa kuma haifaffen kano, wato Nura M Inuwa ya sanyaya muku rai da Dafin So.
Artist: Nura M Inuwa
Cover Art: Abnur Entertainment
Producer: Abnur Entertainment
Year: 2021
Danna jan rubutu "download" domin sauke wakar
Muna godiya matuka da ziyartarmu, ayi saurare lafiya.
Ku cigaba da kasancewa tare da mu domin samun ingantattun wakokin Sarki Nura.
Tags
Hausa Pop